1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Karuwar yanayin zafi a Ghana

February 18, 2019

Yanayin zafi mai tsanani, da rashin ruwan sama, da zaizayewar bakin teku na barazana da al'umomin wasu yankuna na Ghana. Teku na mamaye mita biyu na gabar ruwa a kowace shekara, lamarin da ake ganin alama ba kawai a kan gine-gine ba.

https://p.dw.com/p/3Db4K