Kasuwannin kayan gwanjo a Masar

Sakamakon matsatsin tattalin arzikin da kasar Masar ke fuskanta kasuwannun kayayyakin gwanjo na kara samun tagomashi a kasar.

Kasuwar dai ana gudanar da ita ne sakamakon yadda sabbin kayayyaki sua yi matukar tsada a Masar kamar yadda wannan mutumin ya baiyana:"Neman samun rahusa ne ya kawo ni nan.Naje zan saya wa yara tufafin makaranta sabbi,amma na kasa,saboda tsananin tsada.Da na zo nan na same irinsu arha.A yanzu hakakididdiga ta nuna cewa,kimanin 40% na Misirawan na yin sayyarsu a irin wadannan kasuwanni ne.

Bayanai masu kama

Rahotanni masu dangantaka