Katsina: Mai sana'ar tace hotunan bidiyo

Now live
mintuna 01:39
Wani matashi a Jihar Katsina da ya kammala karatun HND bangaren aikin jarida babu aikin yi ya bude gurin computer inda yake sana'ar tace hotuna masu motsi wato bidiyo dama daukar hotunan wurin tarukan daurin aure ko suna.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos