Katsina: Matashi mai sana'ar noman rani

Now live
mintuna 03:07
Wani matashi a Katsina da ya kammala karatun jami'an babu aikin yi, ya kama sana'ar noman rani dan dogaro da kansa. Yanzu haka matashin ya yi shuke-shuke kala-kala na kayan lambu wanda har ya fara deba yana sayarwa.

Kari a Media Center