1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kira don ceton jami'an Red Cross da Leah Sharibu

October 15, 2018

Kungiyar Red Cross da al'ummar Dapchi yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta ceto Leah Sharibu da ma'aikatan agajin da Boko Haram ta kama domin kauce wa kisansu bayan cikar wa'adin da kungiyar ta ba da.

https://p.dw.com/p/36aoq