Kokarin dakile yawaitar mutuwar aure a kasar Hausa

Now live
mintuna 09:56
Shirin Abu Namu na wannan karo ya duba matsalar yawaitar mutuwar aure da ake fuskanta a kasar Hausa a Tarayyar Najeriya da kokarin da wata kungiya mai suna Babbar Mace Counceling Service ke yi na shawo kan matsalar a jihar Kaduna.