Kokarin magance bakin haure ya jefa masu sana'ar cikin kuncin rayuwa.

Now live
mintuna 04:07
Ko da shike a yanzu kasashen Turai sun tashi haikan don magance matsalar bakin haure, duk haka masu safarar mutanen kan bi wasu sabbin hanyoyi na daban a tsakiyar sahara. Akwai matukar bukatar masu sana'ar yin somogan mutane su sauya.