Mataki na A1, A2, B1

Deutsch - warum nicht?

Kwas din harshe na "Deutsch - warum nicht?" yana ba da labarin Andreas, dalibi mai karantun aikin jarida, da ke aikin tsaron kofa a otal. Kowane jerin shirye-shirye ya kunshi darussa 26 tare da tattaunawa, ayyukan yi, da yankunan sautin da za a iya saukewa. Kwas din harshen ya hade matakai na A1 zuwa B1 na Ginshiken Turai na bai-daya na Mahangar Harsuna. An shirya shi don masu koyo a matakin farko da na gaba. An kirkiri "Deutsch - warum nicht?" ne da hadin gwiwar Goethe - Institut.

Matakai: AI, A2, B1
Midiya: Sauti, Rubutu (Saukarwa)
H arsuna: Jamusanci | Hausa

Wannan garabasa ta kunshi wasannin kwaikwayo na sautin murya da kuma bugun littafi daga 1991. Muna son ka fahimta cewa ba za a kara sabunta bayanan mahanga na tarihi irin su kudin kashewa ba.

Albanian Shqip

Amharic አማርኛ

Arabic العربية

Bengali বাংলা

Bosnian B/H/S

Bulgarian Български

Chinese (Simplified) 简

Chinese (Traditional) 繁

Croatian Hrvatski

Dari دری

English English

French Français

German Deutsch

Greek Ελληνικά

Hausa Hausa

Hindi हिन्दी

Indonesian Indonesia

Kiswahili Kiswahili

Macedonian Македонски

Pashto پښتو

Persian فارسی

Polish Polski

Portuguese Português para África

Portuguese Português do Brasil

Romanian Română

Russian Русский

Serbian Српски/Srpski

Spanish Español

Turkish Türkçe

Ukrainian Українська

Urdu اردو