Kumbh: Kaddamar da aikin ibada mafi girma a Indiya

Now live
mintuna 02:08
A karkashin jagorancin wasu masu bauta da ke turnuke da toka, sun doshi bangare na musamman na kogin Ganges - domin yin ibada a kogin da suke wa kallon mai tsarki.