1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kungiyar rawa ta "Tchado Stars" a Chadi

Zainab Mohammed Abubakar
May 4, 2017

Aleva Ndavogo Jude, shi ne shugaban "Tchado Stars", wata kungiyar masu rawa a kasar Chadi. Ya na kula da yara maza 30 zuwa 40, masu shekaru tsakanin takwas zuwa 28. Ya na mayar da su wajen iyayan su tare da samar musu aikin yi.

https://p.dw.com/p/2cOKQ