1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Labarin Wasanni

Suleiman Babayo LMJ
August 10, 2020

An shiga wasan kusa da na kusa da na karshe a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai. Harkokin wasanni sun fara dawo wa yadda ya kamata a Najeriya, bayan da aka samu tsaiko sakamakon annobar coronavirus. Akwai karin bayanin kan wasu wasannin.

https://p.dw.com/p/3giqX