1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Labarin wasanni: 25.02.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
February 25, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa: Ana ci gaba da ta ci ba ta ci ba a gasar Bundesliga a Tarayyar Jamus tsakanin Borussia Dortmund da ke saman teburi da Bayern Munich da ke a matsayi na biyu

https://p.dw.com/p/3E3vn
Fußball Bundesliga Borussia Dortmund v Bayer Leverkusen
Hoto: Reuters/L. Kuegeler

A cikin shirin za ku ji cewa  ana ci gaba da gumurzu a gasar Bundesliga tsakanin Borussia Dortmund da ke saman teburi da Bayern Munich da ke a matsayi na biyu, a yayin da su kuma kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Larabawan ke ci gaba da jan zarensu a gasar kalubale na Afirka wato Confederation Cup.