1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Labarin wasanni na 08-04-2019

Mouhamadou Awal Balarabe AMA
April 8, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa ta canza zani a saman teburin Bundesliga na Jamus 'yan wasan Bayern Munich sun yi wa Borussia Dortmund dukan kawo wuka tare da kwace matsayi na daya.

https://p.dw.com/p/3GScf