Mace mai koyawa maza noma

Now live
mintuna 01:46
Manoma da makiyaya sama da 2000 ne Maryam Gumel, matashiya masaniyya harkar noma da kiwon zamani ta horar a Kaduna, tun lokacin da ta kammala karatu a jami’a.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos