Mace mai sana'ar gasa nama

Now live
mintuna 01:51
Aisha Muzammil Hanga ta zama kallabi tsakanin rawuna inda ta bude gidan gasa nama wanda aka fi sanin maza da yin wannan sana'a. Aisha ta ce ta yi hakan ne don neman na kanta maimakon yi wani aiki.