1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mahawara kan umurnin harbe 'yan bindiga a Najeriya

Gazali Abdou Tasawa
August 19, 2019

A Najeriya umurnin da Shugaba Muhammadu Buhari ya bai wa sojoji na su harbe duk ‘yan bindigar da ke kai hare-hare tare da garkuwa da jama’a, ya fuskanci martani dabam-dabam daga 'yan kasar.

https://p.dw.com/p/3O8Cz