Mai sana'ar tuka bus duk da nakasa

Now live
mintuna 02:40
Pius Abiodun duk da nakasa da yake da ita a kafarsa bai hana shi tuka motar bus ba don neman na kansa a birnin Legas da ke Kudu maso Yammacin Najeriya.