1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Makarantar koyar da rawa a Guinea-Bissau

March 8, 2017

Ector Diógenes Cassamá ya yi tunanin haka shekaru 16 da suka gabata inda ake hada rawar gargajiya da karatu. Tun lokacin ne shirin yake samun daukaka.'Yan kungiyar Netos de Bandim suna rawa domin biyan kudin makaranta.

https://p.dw.com/p/2YpjR