1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mali: IBK ya lashe zaben shugaban kasa

Gazali Abdou Tasawa
August 16, 2018

Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya samu sama da kashi 60 cikin dari a zaben shugaban kasa zagaye na biyu da aka yi ranar Lahadi kamar yadda hukumar zaben kasar ta bayyana sakamako a wannan rana ta Alhamis.

https://p.dw.com/p/33GW1