Manhajar "Anas'App" don yakar cin hanci

Now live
mintuna 03:09
Kamfanin Anas' Tiger Eye da hadin gwiwar kamfanin Klarity a Sweden sun samar da manhaja don yakar cin hanci da rashawa. Anas Aremeyaw Anas dan jaridar dai me kamfanin ya shahara a yakar cin hanci a Ghana.

Kari a Media Center