1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martanin Turkiyya kan takunkumin Amirka

Gazali Abdou Tasawa
October 15, 2019

Shugaban Amirka Donal Trump ya cika alwashin da ya sha na sanya wa Turkiyya takunkumi, muddin ta wuce gona da iri a hare-haren da take kai wa Kurdawa a Siriya. Sai dai tuni Turkiyyar ta mayar da martani kan matakin.

https://p.dw.com/p/3RKLr