1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Masta X fitaccen mawakin kasar Guinea

October 23, 2015

Masta X na yi wa 'yan adawa waka. Shi dai fitaccen mawaki ne a kasar Guinea, sai dai wani abin mamaki duk cewa ya yi shekaru 20 yana waka amma bai taba nuna fuskarsa ba a dandali.

https://p.dw.com/p/1GtEe