Masu adawa da taron sauyin yanyi na duniya

Now live
mintuna 02:17
Masu tsattsauran ra'ayin kyamar baki a duniya sun ce gargadin da ake game da dumamar yanayi babbar karya ce da 'yan siyasa da 'yan jarida ke yadawa.