Matasa da ke tsabtace gabar ruwan Legas

Now live
mintuna 03:09
Su na kiran kansu zakarun yanayi a birnin na Legas, inda matasan da ke sanye da safar hannu dauke kuma da jakkuna, ke fatan maido da martabar gabar ruwa, wadda sahara ta lalata.