Matashi mai sana'ar kifi a Najeriya

Now live
mintuna 01:33
Wani matashi da ke jihar Sakkwato Abdul-ra’uf Mansur wanda kuma ya kammala digirin sa a jami’a ya rungumi sana’ar gidajen kifi na zamani a gidajen masu hannu da shuni wato Aquarium a turance.