Matashi mai sana’ar kiwon kifi

Now live
mintuna 01:38
A Najeriya wani matashi a jihar katsina Haladu Abdullahi Ajiwa wanda ya kammala karatun diploma ba tare da ya sami aiki ba tsawon shekaru ya rungumi sana'ar kiwon kifi wanda yace ya yi masa komai na rayuwa.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos