1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashi mai sana'ar yin tabarmar leda

February 20, 2019

A Jihar Katsina a Najeriya wani matashi gurgu da ya kammala karatunsa na digiri ya rungumi sana'ar yin tabarmar leda duk da nakasar da ya ke da ita.

https://p.dw.com/p/3DkMk