1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

HdM: Matashiya mai sana'ar kira

November 25, 2020

Matashiyar da ta rungumi sana'ar kira a jihar Katsina da ke Najeriya, ta ce da sana'ar ta gudunar da hidimar karatunta har ta kammala sakandire kuma tana taimakawa kannenta.

https://p.dw.com/p/3lp4s