1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Merkel da shugabannin Sahel sun gana

Yusuf Bala Nayaya
May 2, 2019

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta kai ziyarar aiki kasashen Sahel uku ciki har da Burkina Faso da Nijar domin nazarin rawar da rundunar G5 Sahel ke takawa.

https://p.dw.com/p/3Hp8b
Burkina Faso Ouagadougou | Angela Merkel, Bundeskanzlerin & Treffen G5 Sahel
Hoto: Reuters/A. Mimault