1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Merkel: Sassauci kan auren jinsi daya

June 28, 2017

Akwai alamun cewar shugabar gwamnatin na Jamus ta sassauta matsayinta kan adawa da auren jinsi daya da yiwuwar shirya kuri'a kan batun a majalisar dokoki na Bundestag.

https://p.dw.com/p/2fZHx