Michael Awosike mai digiri yana sarrafa taya zuwa kujeru a Kaduna

Now live
mintuna 01:35
A Kaduna da ke arewacin Najeriya wani matashi na sarrafa tayoyin mota zuwa kujeru da tebura, a wani mataki na ribatar matattun tayoyi da kuma rufawa kansa asiri.