1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya dimukaradiyya ta girku cikin shekaru 20

Abdourahamane Hassane
June 13, 2019

An gudanar da bikin ranar ta dimukaradiyya 12 ga watan Yuni a maimakon 29 ga watan Mayu, kuma a cikin jawabin da ya yi shugaba Muhammadu Buhari ya ce an samu ci gaba a Najeriyar a cikin shekaru 20.

https://p.dw.com/p/3KLFY
Nigeria Democracy Day 2019
Hoto: Reuters/A. Sotunde

Bikin na ranar dimukaradiyya ya gudana a gaban shugabanni na kasashe sama da 20 wanda suka halarci bikin, tuni dai gwamnatin kasar ta sanar da babban filin wasa na kasa da ke a Abuja a matsayin filin kwallon MKO Abiola.