1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Ana sauya salo a garkuwa da mutane

Abdullahi Maidawa Kurgwi YB
April 5, 2019

A Najeriya masana harkokin tsaro sun kawo shawara kan matakai da suka kamata hukumomi su dauka wajen magance matsalar garkuwa da mutane don neman kudin fansa. Masu garkuwa da mutane a sabon salo na shiga gidajen jama'a.

https://p.dw.com/p/3GNd5