Najeriya: Bunkasa noma a Jihar Kebbi

Now live
mintuna 02:56
A daidai lokacin da zaben Najeriya ke kara karatowa, wasu daga cikin 'yan kasar na waiwayen alkawuran 'yan siyasar a baya. Daya daga cikin manufofin shugaba Muhammadu Buhari dai shi ne karfafa noma, musamman na shinkafa. Jihar Kebbi na daga cikin jihohin da shugaban ya fara kaddamar da shirin noman shinkafar.

Kari a Media Center