Najeriya: Gararin samun abinci saboda Boko Haram

A dubi bidiyo 04:21
Now live
mintuna 04:21
Noman kayan abinci ya zama tashin hankali a jihar Borno Najeriya misali a garin Rann inda manoma ke takaita kokarinsu saboda matsalar tsaro.