Najeriya: Kalubalen 'yan jarida a Borno

Now live
mintuna 03:19
Kalubalai masu tarin yawa masu aikin jarida ke fuskanta a ayyukansu, musamman masu aika wa da rahotanni da masu daukar hoto a yankunan da ke fama da rikici.