Najeriya: Matashi da ya rungumi sana'ar burodi

A dubi bidiyo 01:25
Now live
mintuna 01:25
Wani mataashi a jihar Kano da ke Tarayayar Najeriya, ya rungumi sana'ar gasa burodi bayan kammala karatunsa na digiri, har ma ya samar da gidan burodi na kansa.