1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Mazauna a wasu yankunan jihar Borno suna tserewa

Abdourahamane Hassane
November 12, 2018

Yayin da Boko Haram ta yi barazanar kai karin hare-hare a kan kauyuka a Borno, mutane na tserewa saboda fargabar abin da ka iya faruwa.

https://p.dw.com/p/387cf