Namibiya: Karfafa gwiwar marasa galihu

A dubi bidiyo 03:13
Now live
mintuna 03:13
Wani tsohon mai aikata laifi a Namibiya Samuel Kapepo ya dukufa wajen yin aikin agaji inda ya ke tallafawa marasa galihi a kasarsu.