1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Kokarin kawar da mataslar bakin haure

Abdoulaye Mamane Amadou
October 19, 2018

Tawagar ‘yan majalisar dokokin kasashen ECOWAS ko CEDEAO ta kammala wata ziyarar aiki a kasar tare da tattaunawa da hukumomi dangane da batun 'yan gudun hijira da bakin haure da ma hanyoyin bi wajen dakile matsalar.

https://p.dw.com/p/36r06