Nijar: Matashin da ya kirkiri Video Games

Now live
mintuna 01:56
Wani matashi mai suna Mamman Sani Usaini da ya kamala karatunsa na jami'a ya maida hankali wajen samar da irin wasannin da ake yi a wayar salula ko wanda ake hadawa da akwatunan talabijin wato Video Games. Matashin dan asalin Jamhuriyar Nijar ya ce wannan turba da ya dauka ta fidda masa kitse daga wuta ta bangaren biyan bukatunsa na yau da kullum da ma danginsa.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos