1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rage yawan tallafin abinci a sansanin 'yan gudun hijirar Somaliya da ke Kenya

February 3, 2020

Kimanin mutane dubu 200 ke zaune a sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab da ke a kasar Kenya. Sansanin shi ne mafi girma a duniya, sai dai a shekarun baya-bayan nan an rage taimakon jin kai ciki har da na abinci.

https://p.dw.com/p/3XCq4