1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rasha da Ukraine sun daidaita a kan cinikin iskar gas

January 4, 2006
https://p.dw.com/p/BvDm

Russia/Ukraine

Rasha da Ukraine sun sami daidaito akan takaddamar da ta barke tsakaninsu akan cinikin iskar gas da Rashantake sayarwa Ukraine .

A yanzu dai Ukraine din ta amince ta rinka sayen gas din akan wani sabon farashi da ya dara na da,amma bai kai wanda Rashan a da ta kafe akansa ba.