Rawar da Kungiyoyin farar fula ke takawa a Zaben Najeriya

A dubi bidiyo 02:26
Now live
mintuna 02:26
A Najeriya kungiyoyin farar hula sun dade suna sa ido a kan zabubuka a kasar. Tuni hukumar zabe ta yi wa irin wadannan kungiyoyi rijista na Najeriyar da ma kasashen ketare domin gudanar da wannan aiki. To sai dai ra’ayoyi sun sha bamban a kan yadda ake kalon aiyyukan nasu.

Kari a Media Center