1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rawar matasa a kafafen sada zumunta a Najeriya

Aliyu Abdullahi Imam RGB
August 22, 2019

Shirin ya duba tasirin amfani da matasa ta kafafen sada zumunta wajen yada manufofin 'yan siyasar Najeriya

https://p.dw.com/p/3OKLv

Shirin ya duba tasirin amfani da matasa ta kafafen sada zumunta wajen yada manufofin 'yan siyasa a Najeriya inda zai duba rawar da wadannan kafafen ke takawa a wajen ci gaban matasa a cikin kasar dama kewaye.