1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin jam'iyyun siyasa a Najeriya

January 16, 2014

Manyan jam'iyyun siyasa a tarayyar ta Najeriya wato PDP da kuma APC na fuskantar rikita-rikita ta cikin gida a daidai lokacin da kasar ke fuskantar babban zaben 2015.

https://p.dw.com/p/1Arfp
Hoto: DW/U.Abubakar Idris

Jam'iyyar PDP dake mulki na fama da matsaloli kama daga canja sheka da wasu jiga-jiganta suka yi hade da rashin jituwa tsakanin wasu 'ya'yanta yayin da ita kuma babbar jam'iyyar adawa ta APC ke takaddama game da wadanda za su yi mata jagoranci biyo bayan samun sabbin membobi daga PDP.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna