Sana'ar shuke-shuke don dogaro da kai

Now live
mintuna 01:08
Matashin da ya rungumi sana’ar shuke-shuke domin dogaro da kansa fiye da sauran ayyukan kamfanoni ko aikin gwamnati, domin samun kwanciyar hankali da rufin asiri a ciki.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos