1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Sana'ar siyar da jakai a jihar Katsina

June 5, 2019

Wannan sana'a ta sayar da jakai da dawaki sana'a ce da garin Mai'adua na jihar Katsina ya yi shuhura a kanta. Sana'ar da ke samun ribatar 'yan Najeriya da ma 'yan Nijar.

https://p.dw.com/p/3JTit