1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sarrafa kwallon kashu zuwa cimaka

October 26, 2016

Mariama Bonso na noman kashu a Guinea-Bissau. Kamfanin sarrafa kashu na Buwondena Cooperative, na ba ta damar tura yaranta makaranta. Kamfanin na horas da manoman sabbin badaru.

https://p.dw.com/p/2RgZP