1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na safe 09.09.2016

Yusuf BalaSeptember 9, 2016

A cikin shirin za a ji hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta dage zaben jihar Edo Kudu maso Kudancin kasar. Za a ji kasuwannin dabbobin sallar layya a Najeriya da Nijar ba ciniki.

https://p.dw.com/p/1JyoP